Posts

FREE FORM SUPPORT GROUP OF(ALMAJIRI WEB SERIES)

Image

HARUNA AHMED.(ALMAJIRI WEB SERIES) FILM NE DA ZE ZAMA ABIN ALFAHARI GA JARUMIN DA YA SIYA FORM DIN SHIGA CIKIN AIKIN A NIGER STATE.MINNA👁👁

Image

AlMAJIRI WEB SERIES. WAN NAN SHINE KALAR FORM DIN MU DA MEMBER SHIP CARD DA KO WANI JARUMI ZE MALLAKA

Image

ALMAJIRI WEB SERIES ZE JAGIRANCI JARUMAN CIKIN SHIRIN DOMIN SAMUN WATA HANYAR DOGARO DA KAI

Image

ALMAJRI WEB SERIES

Image
Almajiri web series a kullum shirye shirye yana Kara Nisa kuma muna Kara bun kasa Wan nan aiki da zamu Fara dauka.sai dai a kullum muna Kara jaddaWa duk kan Mai bukatar shiga Wan nan aiki to yakasa ce yana bibiyan mu akan wan nan shafin.domin ta nan ne kadai ze iya bawa duk kan Mai San shiga aikin nan dama na samun ingattaccan baya nai daga gare mu. Zamuyi amfani da wan nan kayan da muka Dora muku domin cigaba da gudanar da aiki Mai kyau domin wayarwa da mutane kai akan film din ALMAJRI WEB SERIE. GA duk Wanda yake da wata Magana ze iya kai tsaye akan duk kan wani shafi da muka tura Wan nan link. Mun gode

ALMAJIRI WEB SERIES

Image

AlMAJIRI WEB SERIES

Image