ALMAJRI WEB SERIES
Almajiri web series
a kullum shirye shirye yana Kara Nisa kuma muna Kara bun kasa Wan nan aiki da zamu Fara dauka.sai dai a kullum muna Kara jaddaWa duk kan Mai bukatar shiga Wan nan aiki to yakasa ce yana bibiyan mu akan wan nan shafin.domin ta nan ne kadai ze iya bawa duk kan Mai San shiga aikin nan dama na samun ingattaccan baya nai daga gare mu.
Zamuyi amfani da wan nan kayan da muka Dora muku domin cigaba da gudanar da aiki Mai kyau domin wayarwa da mutane kai akan film din ALMAJRI WEB SERIE.
GA duk Wanda yake da wata Magana ze iya kai tsaye akan duk kan wani shafi da muka tura Wan nan link.
Mun gode
Comments
Post a Comment