Jaruma Marya Aliyu wacce akewa lakabi da Autan Mama tare da Haruna Ahmed Kuta yayin da yake tattaunawa da ita jarumar.Dafatan zaku saurari hirar tasu domin jin yadda ta kaya.MU'AZ FILM COMPANY AND GENERAL MEDIA CONCEPT

Comments