MATSALOLIN DA MATA SUKE FUSKANTA KAFIN SU SAMU DAMAR SHIGA KANNYWOOD

a iya fahimtar da nayi akan mata masu tururuwa domin shigowa kannywood da kan su suke fara bawa kan su matsala masana'antar kannywood tana da tsare tsare da kuma mata kai nakare hakkin duk wanda akayi abunda beda ce ba. da yawa matan da suke shigowa kannywood suna fara shiga hannun wasu mutane wanda basu da alaka da fim koda a ce suna harkoki da masu harkar fim din.idan mace tazo tana bukatar fara fim tunaninta ya zaayi tafara fitowa a fim batare da tabi duk wasu mata kai ba domin kare mutumcinta da darajarta ba.to a dai dai wan nan gaba da zarar ta hadu da wasu sun ce bata gari da suma basu cika wan nan sharu da ba a doka to dama su zaman da sukeyi ke nan na jiran samun irin wan nan matan da zasu yaudara domin fasikanci da su da su nan masana'antar abinda mata zasu fahima shi idan zaki shiho cikin harkar fim akwai mata kai kamar haka (1)zaki zo da dan uwanki kuje company da kikeson fara aiki a ciki kusiya form idan company ya amince da cewa ze dauke ki (2)bayan kin zama yar wan nan company zaki ba. dokoki da duk wani tsari da wan nan company yake da shi wanda be sabawa dokar kasa ba (3)akwai kungiya kuma na jarumai da wan nan company zeyi miki rejita dasu a maysayinki nakannywoodcompany sa wanda dole sai ya gabatar dake a wan nan kunhiya domin a san da zamanki na jaruma a kannywood (4)akawai hukumar shirya finafinai ta jarkano wanda suma zaazaayi miki rejita da su shima wan nan company shi yake da alakada wan nan kasan cewarki a karkashin company sa. to wadan nan su ne hanyoyi mafi daraja da kima da idan kina bukatar shiga harkar film a mutumce zaki bi kuma inshaallah zaki iya samun kulawa mai kdace.kuma ke ma zaki ga cewa kina da bammanci wasu wanda suke yawo a titi domin ganin sun zama jarumai.Allah yasa mu dace.

Comments