Posts

Showing posts from November, 2023

MATSALOLIN DA MATA SUKE FUSKANTA KAFIN SU SAMU DAMAR SHIGA KANNYWOOD

Image
a iya fahimtar da nayi akan mata masu tururuwa domin shigowa kannywood da kan su suke fara bawa kan su matsala masana'antar kannywood tana da tsare tsare da kuma mata kai nakare hakkin duk wanda akayi abunda beda ce ba. da yawa matan da suke shigowa kannywood suna fara shiga hannun wasu mutane wanda basu da alaka da fim koda a ce suna harkoki da masu harkar fim din.idan mace tazo tana bukatar fara fim tunaninta ya zaayi tafara fitowa a fim batare da tabi duk wasu mata kai ba domin kare mutumcinta da darajarta ba.to a dai dai wan nan gaba da zarar ta hadu da wasu sun ce bata gari da suma basu cika wan nan sharu da ba a doka to dama su zaman da sukeyi ke nan na jiran samun irin wan nan matan da zasu yaudara domin fasikanci da su da su nan masana'antar abinda mata zasu fahima shi idan zaki shiho cikin harkar fim akwai mata kai kamar haka (1)zaki zo da dan uwanki kuje company da kikeson fara aiki a ciki kusiya form idan company ya amince da cewa ze dauke ki (2)bayan kin zama ...