MUAZ FILM COMPANY: MUAZ FILM COMPANY:
Masanatatalin arziki na kannywood sun gano sabuwar fasaha da zaa iya amfani da ita domin kawo kar tabarbarewar kasuwancin finafinan hausa a fadin duniya baki daya. Za'a koma siyarda finafinai na hausa akan m card a farashi mai sauki domin kawo kashan satar fasaha da ya zama sanadi na rushewar kasuwan finafinai
Comments
Post a Comment