Posts

Haruna Ahmed ft Ameena kasim Ruwa. A cikin wakar rayuwa promo

Image

Haruna Ahmed

Image
haruna Ahmed daya daga cikin sabbin jaruma masu ta sowa daga cikin masaantar kannywood industry.yanayiwa masoyan sa fatan alkhairi.ya kumayi Kira GA masoyan nasa da su garzaya kan YouTube domin Kasan cewa tare da shi ako da yau she.

Burina

Image

Ruma sai watarana

Image

YAUDARA FULL HD VIDEO

Image

Haruna ahmed

Image
Susana haruna Ahmed jarumi acikin masanaantar shfariirya finafinai name kannywood. Hakika nakasan ce mai mutu kar farin ciki da akawayi gari cewa ina daya daga cikin jarumai masu taka rawar gani cikin film din (tarbiyar ruhi) gaskiya ina alfahari da wan nan film din mai dogon zango da aka Fara daukar sa Dania Dani a ciki.ina Kira ga abokaina Da yan uwana dasu garzaya kan YouTube channel mai suna (tarbiyar ruhi TV series) suyi subscribe Kuma su danna alamar kararrawa domin sanar da ku da zarar mun Fara dorashi akan channel din namu. daga jarumin ku haruna Ahmed nagode.

Tarbiyar ruhi

Image