Posts
Showing posts from December, 2021
Haruna ahmed
- Get link
- X
- Other Apps
Susana haruna Ahmed jarumi acikin masanaantar shfariirya finafinai name kannywood. Hakika nakasan ce mai mutu kar farin ciki da akawayi gari cewa ina daya daga cikin jarumai masu taka rawar gani cikin film din (tarbiyar ruhi) gaskiya ina alfahari da wan nan film din mai dogon zango da aka Fara daukar sa Dania Dani a ciki.ina Kira ga abokaina Da yan uwana dasu garzaya kan YouTube channel mai suna (tarbiyar ruhi TV series) suyi subscribe Kuma su danna alamar kararrawa domin sanar da ku da zarar mun Fara dorashi akan channel din namu. daga jarumin ku haruna Ahmed nagode.